Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 116
  • Muhimmancin Yin Alheri

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Muhimmancin Yin Alheri
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Nasiha​—Halin da Muke Nunawa ta Furuci da Ayyuka
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2018
  • Dole Mutanen Allah Su So Alheri
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2004
  • Mu Ci Gaba Da Yin Alheri A Duniya Ta Ƙiyayya
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2004
  • Ka Yi Alheri a Furucinka da Ayyukanka
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2022
Dubi Ƙari
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 116

WAƘA TA 116

Muhimmancin Yin Alheri

Hoto

(Afisawa 4:32)

  1. 1. Jehobah muna yabon ka sosai

    Da dukan zucinmu,

    Domin kirkinka da alherinka,

    Duk da kai Maɗaukaki ne.

  2. 2. Ubangijinmu yana tausaya

    Wa duk gajiyayyu.

    Ƙaunarsa da kuma alherinsa

    Suna sanyaya zuciya.

  3. 3. Jehobah Allah da Yesu Kristi

    Suna yin alheri.

    Yin koyi da su zai sa mu zama

    Masu alheri da jinƙai!

(Ka kuma duba Mik. 6:8; Mat. 11:​28-30; Kol. 3:12; 1 Bit. 2:3.)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba