Jigon Littafin/Bayani game da Mawallafa
Ka Mai Da Hankali Ga Karatu Da Kuma Koyarwa—1 Timoti 4:13
Wannan ƙasidar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai.
Don ba da gudummawa, ka shiga www.pr418.com/ha.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki: Juyi Mai Fitar da Ma’ana. A duk inda kuka ga an rubuta LMT, ana nufin an yi ƙaulin wata fassarar Littafi Mai Tsarki ne. Idan kuma kuka ga NW, ana nufin an yi ƙaulin fassarar New World Translation.
Bugun Yuni 2018
Hausa (th-HA)
© 2018
Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania