Mu Yi Rayuwa da Ta “Cancanci Labari Mai Daɗi”
FILIBIYAWA 1:27
Sashe na safe
9:40 [11:40]a Sauti
9:50 [11:50] Waƙa ta 35 da Adduꞌa
10:00 [12:00] Ta Yaya Labari Mai Daɗi Yake Canja Halinka?
10:15 [12:15] Jerin Jawabai: Yadda Labari Mai Daɗi Ya Shafi Rayukansu
• Istifanus
• Filibus
• Akila da Biriskila
• Titus
11:05 [1:05] Waƙa ta 76 da Sanarwa
11:15 [1:15] Ku Ci-Gaba da Bin ‘Hali Irin Na Allah’
11:35 [1:35] Jawabin Baftisma: Ku Ci-gaba da Yin Biyayya ga Labari Mai Daɗi
12:05 [2:05] Waƙa ta 37
Sashe na rana
1:20 [2:50] Sauti
1:30 [3:00] Waƙa ta 56 da Adduꞌa
1:35 [3:05] Jawabi Daga Littafi Mai Tsarki ga Jamaꞌa: Me Ya Sa Ka Gaskata da Abin da Ka Yi Imani da Shi?
2:05 [3:35] Taƙaita Hasumiyar Tsaro
2:35 [4:05] Waƙa ta 24 da Sanarwa
2:45 [4:15] Jerin Jawabai: Muna “Nuna Cewa Mu Masu Hidimar Allah Ne”
• Ta Wurin Jimrewa
• Ta Wurin Zama Masu Kirki
• Ta Wurin Faɗin Gaskiya
3:30 [5:00] Ta Yaya Muke Samun Koyarwa?
4:00 [5:30] Waƙa ta 29 da Adduꞌa
a Lokacin da ke cikin baka biyu [ ] domin ranar Asabar da ake “Tsabtace Mahalli” ne.