Abin Da Ke Ciki
Yuli-satumba, 2011
Ta Yaya—Za a Kawo Ƙarshen Talauci?
DAGA BANGONMU
4 Ƙoƙarce-Ƙoƙarcen Kawo Ƙarshen Talauci
TALIFOFI NA KULLUM
12 Ku Koyar da Yaranku—Ka Taɓa Jin Kaɗaici da Tsoro Kuwa?
14 Don Matasa—Ka Guji Muguwar Tarayya!
16 Ka Koya Daga Kalmar Allah—Mene Ne Nufin Allah ga Duniya?
18 Littafi Mai Tsarki Yana Canja Rayuka
23 Ka Kusaci Allah—Sa’ad da Tsofaffi Za Su Sake Zama Matasa
24 Ka Koya Daga Kalmar Allah—Me ya Sa Allah Ya Ƙyale Mugunta da Wahala?
26 Ka Koya Daga Kalmar Allah—Akwai Bege ga Matattu Kuwa?
28 Ka Kusaci Allah—‘Jehobah Makiyayina Ne’
29 Abubuwan da Ke Kawo Farin Ciki a Iyali—Ƙalubalen da Sababbin Iyaye Suke Fuskanta
A FITOWAR NAN
9 Yin Rayuwa Daidai Ƙarfinka—Yadda Hakan Zai Yiwu