Abin Da Ke Ciki
Janairu-Fabrairu, 2013
© 2013 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania. All rights reserved.
ABIN DA KE SHAFIN FARKO: YA KAMATA KA JI TSORON ƘARSHEN DUNIYA?
Tsoro da Marmari da Kuma Taƙaici Game da Ƙarshen Duniya 4
A FITOWAR NAN
Ka Kusaci Allah—“Ka Bayyana Su ga Jarirai” 9
Littafi Mai Tsarki Yana Gyara Rayuwar Mutane 10
Ka Yi Koyi da Imaninsu—‘Shi da Ya Ke Matacce Yana Jawabi Har Yanzu’ 12
Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki 16
ZA KA SAMI ƘARIN BAYANI A INTANE | www.pr418.com
DON MATASA—Ku Kiyayi Nuna Kishi!
Ka koyi abin da ya faru da Maryamu da Haruna sa’ad da suka yi kishin ƙanensu, wato, Musa.
(Ka danna ABUBUWAN DA AKA KOYAR DAGA LITTAFI MAI TSARKI/MATASA)
ABIN DA NA KOYA DAGA LITTAFI MAI TSARKI
Ka taimaka wa ƙananan yara su san muhimmancin nuna godiya.
(Ka danna ABUBUWAN DA AKA KOYAR DAGA LITTAFI MAI TSARKI/YARA)