Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • wp16 Na 3 p. 1
  • Yadda Za Mu Jimre Sa’ad da Wani Ya Rasu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yadda Za Mu Jimre Sa’ad da Wani Ya Rasu
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2016
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2016
wp16 Na 3 p. 1
Mujallar Hasumiyar Tsaro, Na 3 2016 | Yadda Za Mu Jimre Sa’ad da Wani Ya Rasu

Yadda Za Mu Jimre Sa’ad Da Wani Ya Rasu

Na 3 2016

© 2016 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania

WANNAN MUJALLAR, Hasumiyar Tsaro, ana buga ta ne don girmama Jehobah Allah, Mamallakin sama da ƙasa. Tana ƙarfafa mutane cewa Mulkin Allah zai kawar da dukan mugunta kuma ya mai da duniya aljanna ba da daɗewa ba. Tana sa a ba da gaskiya ga Yesu Kristi, wanda ya mutu domin mu sami rai madawwami kuma wanda a yanzu shi ne Sarkin Mulkin Allah. An soma buga wannan mujallar babu fashi tun daga shekara ta 1879. Wannan mujallar ba ta siyasa ba ce. Littafi Mai Tsarki ne madogaranta.

Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai.

Don ba da gudummawa, ka shiga jw.org.

An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki Cikin Tsohuwar Hausa a Sauƙaƙe. A duk inda kuka ga an rubuta LMT, ana nufin an yi ƙaulin wata fassarar Littafi Mai Tsarki ne. Idan kuma kuka ga NW, ana nufin an yi ƙaulin fassarar New World Translation.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba