Na Nazari
OKTOBA 2016
TALIFOFIN NAZARI NA: 28 GA NUWAMBA, 2016–25 GA DISAMBA, 2016
© 2016 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
BANGO:
LUXEMBOURG
’Yan’uwan da suke wa’azi a inda ake kasuwanci suna tattaunawa da mai gyarar mota a cikin gareji. Sun yi amfani da warƙar nan Mene ne Ra’ayinka Game da Littafi Mai Tsarki? don su jawo hankalinsa ga Kalmar Allah
YAWAN JAMA’A
562,958
MASU SHELA
2,058
ADADIN MAHALARTAN TARON TUNA DA MUTUWAR YESU (2015)
3,895
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai.
Don ba da gudummawa, ka shiga jw.org.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki Cikin Tsohuwar Hausa a Sauƙaƙe. A duk inda kuka ga an rubuta LMT, ana nufin an yi ƙaulin wata fassarar Littafi Mai Tsarki ne. Idan kuma kuka ga NW, ana nufin an yi ƙaulin fassarar New World Translation.