Abin da Ke Ciki
3 1918—Shekara Ɗari da Ta Shige
MAKON 3-9 GA DISAMBA, 2018
MAKON 10-16 GA DISAMBA, 2018
Yin ƙarya ta zama ruwan dare gama gari a yau. Wane ne ya yi ƙarya ta farko? Kuma wace ƙarya ce ya yi? Ta yaya za mu kāre kanmu don kada a yaudare mu, kuma ta yaya za mu nuna cewa muna faɗin gaskiya ga ’yan’uwanmu? Ta yaya za mu iya yin amfani da Kayan Aiki don Koyarwa a hidimarmu? Za a amsa waɗannan tambayoyin a talifofin nan.
17 Tarihi—Jehobah Ya Albarkace Ni Sosai Don Zaɓin da Na Yi
MAKON 17-23 GA DISAMBA, 2018
22 Ku Dogara ga Kristi, Mai Mana Ja-goranci
MAKON 24-30 GA DISAMBA, 2018
27 Ku Kasance da Kwanciyar Rai Idan Yanayinku Ya Canja
Da yake mu ajizai ne, muna iya fama sosai idan yanayinmu ya canja ko kuma an yi canji a ƙungiyar Jehobah. Waɗannan talifofi biyu za su taimaka mana mu kasance da kwanciyar rai kuma mu dogara ga Shugabanmu, Yesu Kristi, ko da yanayinmu ya canja.
32 Ka Sani?