Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 1/11 p. 8
  • Sanarwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Sanarwa
  • Hidimarmu Ta Mulki—2011
Hidimarmu Ta Mulki—2011
km 1/11 p. 8

Sanarwa

◼ Littafin da za a ba da a watan Janairu: Mujallun Hasumiyar Tsaro da Awake! A inda masu gida suke son saƙon, ku ba da warƙar nan Za Ka so ka San Amsoshin Waɗannan Tambayoyin?, kuma ku ƙudurta soma nazarin Littafi Mai Tsarki da wani. Fabrairu: Za ku iya ba da littafin nan Asirin Farinciki na Iyali ko Ka Bauta wa Allah Makaɗaici na Gaskiya. Maris: Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa? Ku yi ƙoƙari don soma nazarin Littafi Mai Tsarki. Afrilu da Mayu: Mujallun Hasumiyar Tsaro da Awake! Sa’ad da kuke koma ziyara wurin masu son saƙonmu, ku haɗa da waɗanda suka halarci Tuna Mutuwar Yesu ko kuma wasu tarurruka na tsarin Allah amma ba sa tarayya da ikilisiyar, ku mai da hankali ga soma nazarin Littafi Mai Tsarki da littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa.

◼ Somawa daga watan Fabrairu, sabon jawabi ga jama’a na masu kula da da’ira zai zama “Yaya Gaskiya Take Shafan Rayuwarka?”

◼ Muna farin cikin sanar muku cewa a shekara ta 2011, za a yi taron Yaren Kurame na Amirka (ASL) a waɗannan wuraren: Benin City a ranar 12-13 ga Maris da 26 ga Yuni; Badagry a ranar 2-3 ga Afrilu da 14 ga Agusta; Lekki a ranar 11-12 ga Yuni da 12 ga Fabrairu; Uli a ranar 20-21 ga Agusta da 19 ga Yuni. Za a kuma yi taron da’ira da na musamman a Faransanci a waɗannan wuraren: Badagry a ranar 30 ga Afrilu zuwa 1 ga Mayu da 6 ga Agusta. Za a gabatar da waɗannan tarurrukan gabaki ɗaya a Yaren Kurame na Amirka da kuma Faransanci. Muna marabtar dukan waɗanda suke jin wannan harsunan su halarci tarurrukan.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba