Na Nazari
JANAIRU 2023
TALIFOFIN NAZARI NA: 27 GA FABRAIRU–2 GA AFRILU, 2023
© 2022 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
JIGON SHEKARARMU NA 2023:
“Tushen maganarka gaskiya ne.”—ZAB. 119:160, NWT
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai. Don ba da gudummawa, ka shiga donate.jw.org.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki: Juyi Mai Fitar da Ma’ana. A duk inda aka yi amfani da wani juyi dabam, za a ambata hakan a cikin talifin.
HOTON DA KE SHAFIN FARKO:
Mutanen da aka koyar da su don su kwafa Nassosin Ibrananci sun yi hakan da kyau don su tabbatar cewa Kalmar Allah da suka kwafa daidai ne (Ka duba talifin nazari na 1, sakin layi na 5)