Jerin Shekaru
“A cikin farko . . . ”
4026 K.Z. Halittar Adamu
3096 Mutuwar Adamu
2500 K.Z.
2500 K.Z.
2370 An soma rigyawa
2018 An haifi Ibrahim
1943 Alkawarin da aka yi da Ibrahim
1800 K.Z.
1800 K.Z.
1750 An sayar da Yusufu a matsayin bawa
kafin 1613 Jarabar Ayuba
1600 K.Z.
1600 K.Z.
1513 Fitowa daga ƙasar Masar
1473 Isra’ila ta shiga ƙasar Ka’anan a ƙarƙashin ja-gorancin Joshua
1467 An kammala kama muhimman wurare a ƙasar Ka’anan
1200 K.Z.
1200 K.Z.
1117 An naɗa Saul sarki
1070 Allah ya yi alkawarin Mulki ga Dauda
1037 Sulemanu ya zama sarki
1027 An kammala haikali a Urushalima
wajen 1020 An kammala Waƙar Waƙoƙi
1000 K.Z.
1000 K.Z.
997 An raba Isra’ila zuwa masarauta guda biyu
wajen 717 An kammala harhaɗa littafin Misalai
700 K.Z.
700 K.Z.
607 An halaka Urushalima; an soma zaman bauta a Babila a shekara ta
539 Babila ta faɗa hannun jarumi Sairus
537 Yahudawan da suka je zaman bauta sun koma Urushalima
455 K.Z. An sake gina bangwayen Urushalima;
an soma makonni 69 na shekaru
455 K.Z. An soma makonni 69 na shekaru
Bayan 443 K.Z. Malakai ya kammala littafinsa na annabci
wajen 2 K.Z. An haifi Yesu
1 K.Z.
ka lura: Babu shekara ta sifiri
1 A.Z.
29 A.Z. An yi wa Yesu baftisma
29 A.Z. Yesu ya soma yin wa’azi game da Mulkin Allah
31 Yesu ya zaɓi manzanninsa guda 12;
ya yi Huɗuba a kan Dutse
32 Yesu ya ta da Li’azaru
Nisan 1, 33 A.Z.
Nisan 1, 33 A.Z. (Nisan ta yi daidai da sashen watan Maris da Afrilu)
Nisan 14 An tsire Yesu a
Nisan 16 An ta da Yesu daga matattu
Nisan 30, 33 A.Z.
Nisan 30, 33 A.Z.
Sivan 6, 33 Fentakos; an zuba ruhu mai tsarki
(Sivan ya yi daidai da sashen watan Mayu da Yuni)
36 Karniliyus ya zama Kirista
wajen 47-48 Tafiya ta farko da Bulus ya yi na wa’azi
wajen 49-52 Tafiya ta biyu da Bulus ya yi na wa’azi
wajen 52-56 Tafiya ta uku da Bulus ya yi na wa’azi
60 A.Z.
60 A.Z.
Bulus ya rubuta wasiƙu sa’ad da yake kurkuku a ƙasar Roma
61 A.Z.
61 A.Z.
kafin 62 Yaƙub ɗan’uwan Yesu ya rubuta wasiƙarsa
66 Yahudawa sun yi tawaye ga ƙasar Roma
70 Romawa sun halaka Urushalima da haikalinta a
71 A.Z.
71 A.Z.
wajen 96 Yohanna ya rubuta littafin Ru’ya
wajen 100 A.Z. Mutuwar Yohanna, wanda shi ne na ƙarshe a cikin manzanni