Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • ll kashi 12 pp. 26-27
  • Ta Yaya Za Ka Iya Samun Iyali Mai Farin Ciki?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ta Yaya Za Ka Iya Samun Iyali Mai Farin Ciki?
  • Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada
  • Makamantan Littattafai
  • Yadda Iyalinka Za Ta Zauna Lafiya
    Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki?
  • Rayuwar Iyali da ke Gamshe Allah
    Menene Allah Yake Bukata a Garemu?
  • Sashe na 12
    Ka Saurari Allah
  • Mene ne Zai Sa Ma’aurata Farin Ciki?
    Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!​—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
Dubi Ƙari
Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada
ll kashi 12 pp. 26-27

SASHE NA 12

Ta Yaya Za Ka Iya Samun Iyali Mai Farin Ciki?

Kana bukatar ka nuna ƙauna idan kana son ka samu iyali mai farin ciki. Afisawa 5:33

Adamu da Hawa’u suna tsaye a gonar adnin

Mizanin Allah shi ne aure ya kasance tsakanin namiji ɗaya da mace guda.

Wani mutum yana kula da matarsa da take rashin lafiya; wata mata tana dafa abinci ma majinta

Miji mai ƙauna zai bi da matarsa cikin ƙauna da fahimi.

Ya kamata mata ta ba da haɗin kai ga mijinta.

Wani mutum yana gaya ma yaronsa cewa ya saurara da kyau a wurin taro

Yara suna bukatar su yi biyayya ga iyayensu.

Ka kasance mai alheri da aminci, ba azzalumi ko marar aminci ba. Kolosiyawa 3:5, 8-10

Wasu iyaye suna koya wa yarinyarsu Littafi Mai Tsarki

Kalmar Allah ta ce miji ya ƙaunaci matarsa kamar yadda yake ƙaunar jikinsa kuma mace ta ga ƙwarjinin mijinta.

Wata mata tana fushi don mijinta ya juya yana kallon wata mata

Yin jima’i da wadda mutum bai aura ba zunubi ne. Auren mace fiye da guda zunubi ne.

Wata iyali suna kallon faduwar rana

Kalmar Jehobah tana koya wa iyalai yadda za su yi farin ciki.

  • Ka kasance da ɗabi’a mai kyau.—1 Korintiyawa 6:18.

  • Ka ƙaunaci yaranka, ka koyar da su kuma ka kāre su.—Kubawar Shari’a 6:4-9.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba