Darasi na 2
Farawa 7:7-10; 8:15-17
Ka duba dabbobin da ke kusa da jirgin Nuhu.
Waɗanne ne suke moo, kuma waɗanne ne ke haushi?
Kowace dabba, gajere da dogo, Jirgin Nuhu ne ya cece su duka.
UMURNI GA IYAYE
Ku karanta wa yaronku:
Farawa 7:7-10; 8:15-17
Ku sa yaronku ya nuna hoton:
Karen daji Kare Giwa
Raƙumin daji Zaki Biri
Alade Tunkiya
Jakin daji Bakan gizo
Ku sa yaronku ya kwaikwayi kukan waɗannan dabbobin:
Kare Saniya Akuya
Alade Tunkiya
[Hoto a shafi na 6, 7]