Darasi na 5
1 Tasalonikawa 5:18
Idan abokinka ya ba ka kyauta ko kuma ya yi maka alheri, ba za ka yi murmushi don ka nuna cewa ka gode ba?
A duk inda kake kuma duk abin da ka yi, Kada ka manta ka ce “Na gode!”
UMURNI GA IYAYE
Ku karanta wa yaronku:
1 Tasalonikawa 5:18
Ku sa yaronku ya nuna hoton:
Kyauta Yaro
Ƙofa Abinci
Ku sa yaronku ya nemi waɗannan abubuwa a cikin hoton.
Littafi Wayar Salula
Ku tambayi yaronku:
Me ya sa ya dace mu riƙa nuna godiya?
[Hoto a shafi na 12]
[Hoto a shafi na 13]
[Hoto a shafi na 13]
[Hoto a shafi na 13]