Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 12
  • Jehobah, Allah Mafi Iko

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Jehobah, Allah Mafi Iko
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Mu Daukaka Jehobah
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Mu Yabi Jehobah Allahnmu!
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Sabuwar Waka
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Wurin da Zai Sa A Yabe Ka
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
Dubi Ƙari
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 12

WAƘA TA 12

Jehobah, Allah Mafi Iko

Hoto

(Fitowa 34:​6, 7)

  1. 1. Allah Jehobah, Mai iko duka,

    Muna girmama ka don,

    Kai mai yin adalci ne.

    Kana da iko, kana ƙaunar mu,

    Kana nan har abada.

  2. 2. Allah mun shaida yawan jinƙanka.

    Mu masu zunubi ne,

    Amma kana ƙaunar mu.

    Tanadodinka da taimakonka,

    Muna shaida su kullum.

  3. 3. Sama da ƙasa, suna yabon ka.

    Za mu yabi sunanka,

    Har iya rayuwarmu.

    Allah Jehobah, Mai iko duka,

    Ka karɓi duk yabonmu.

(Ka kuma duba K. Sha. 32:4; Mis. 16:12; Mat. 6:10; R. Yoh. 4:11.)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba