Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 21
  • Mu Ci Gaba da Sa Mulkin Allah Farko

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Mu Ci Gaba da Sa Mulkin Allah Farko
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Sabuwar Waka
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Za Mu Yi Rayuwa Har Abada!
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Jehobah Ya Soma Sarautarsa
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Mu Yabi Jehobah Allahnmu!
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
Dubi Ƙari
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 21

WAƘA TA 21

Mu Ci Gaba da Sa Mulkin Allah Farko

Hoto

(Matta 6:33)

  1. 1. Abin da Jehobah ke so

    Da ke faranta ransa,

    Mulkinsa da Ya kafa ne

    Don ya cika nufinsa.

    (AMSHI)

    Mu biɗi Mulkin da farko

    Da kuma adalcinsa.

    Shaida sunansa ga kowa,

    Mu bi duk umurninsa.

  2. 2. Kada mu riƙa damuwa

    Don biyan bukatunmu.

    Allah zai albarkace mu

    In mun biɗi Mulkinsa.

    (AMSHI)

    Mu biɗi Mulkin da farko

    Da kuma adalcinsa.

    Shaida sunansa ga kowa,

    Mu bi duk umurninsa.

  3. 3. Mu yaɗa bisharar Mulkin,

    Mu koya wa mutane

    Cewa Allahnmu kaɗai ne

    Zai cire wahalarsu.

    (AMSHI)

    Mu biɗi Mulkin da farko

    Da kuma adalcinsa.

    Shaida sunansa ga kowa,

    Mu bi duk umurninsa.

(Ka kuma duba Zab. 27:14; Mat. 6:34; 10:​11, 13; 1 Bit. 1:21.)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba