Ka Nemi Amsoshin Waɗannan Tambayoyin:
A ina za mu iya samun iko da ƙarfi? (Yosh. 1:9; Zab. 68:35)
Ta yaya za mu ci gaba da ƙarfafa bangaskiyarmu? (Ibran. 11:6)
Me ya sa muka tabbata cewa za mu iya yin nasara a aikin da Jehobah ya ba mu? (Hag. 2:4-9)
A waɗanne hanyoyi ne Jehobah yake taimaka mana idan muka shiga damuwa? (Zab. 18:6, 30; Kol. 4:10, 11)
Me zai taimaka wa matasa da ma’aurata su goyi bayan Jehobah? (Mat. 22:37, 39)
Ta yaya za mu ‘tsaya sosai cikin bangaskiyarmu’ kuma mu yi “ƙarfi”? (1 Kor. 16:13; Rom. 15:5; Ibran. 5:11–6:1; 12:16, 17)
© 2018 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania