Sashe na 4 Hoto Abin Lura: Za mu koyi yadda za mu ci gaba da kasancewa cikin ƙaunar Allah DARUSSA 48 Ka Zaɓi Abokan Kirki 49 Mene ne Zai Sa Ma’aurata Farin Ciki? 50 Mene ne Zai Sa Iyaye da Yara Farin Ciki? 51 Ta Yaya Abin da Kake Faɗa Zai Faranta wa Jehobah Rai? 52 Kayanmu da Adonmu Suna da Muhimmanci Ne? 53 Ka Zaɓi Nishaɗin da Zai Faranta Ran Jehobah 54 Mene ne Aikin “Bawan nan Mai Aminci, Mai Hikima”? 55 Ka Taimaka a Ikilisiyarku 56 Ku Kasance da Haɗin Kai a Ikilisiya 57 Me Za Ka Yi Idan Ka Yi Zunubi Mai Tsanani? 58 Ka Ci-gaba da Riƙe Aminci ga Jehobah 59 Za Ka Iya Jimre Tsanantawa 60 Ka Ci-gaba da Ƙarfafa Dangantakarka da Jehobah