Jehobah Ne Yake Sa Mu Farin Ciki
Zabura 32:11
SASHE NA SAFE
9:40 Sauti
9:50 Waƙa ta 9 da Addu’a
10:00 Ku Yi Farin Ciki Don Abubuwan da Jehobah Ya Yi
10:15 Yadda Za Mu Yi Farin Ciki a Mawuyacin Yanayi
10:30 Ka Riƙa Farin Ciki a Hidimarka
10:55 Waƙa ta 76 da Sanarwa
11:05 Kada Ku Bar Jin Daɗin Rayuwa ta Ɗauke Hankalinku
11:35 Jawabin Baftisma
12:05 Waƙa ta 51
SASHE NA RANA
1:20 Sauti
1:30 Waƙa ta 111
1:35 Labarai
1:45 Taƙaita Hasumiyar Tsaro
2:15 Jerin Jawabai: Jehobah Na Sa Mu Farin Ciki
• Yayin da Muke Almajirtarwa
• Yayin da Muke Taimaka wa ’Yan’uwa
• Yayin da Muke Jimre Jarrabawa
3:00 Waƙa ta 2 da Sanarwa
3:10 Mu Riƙa Tunani Game da Jehobah Kullum
3:55 Waƙa ta 7 da Addu’a