Bidiyoyi da Sauti da Kuma Talifofi 01 Ta Yaya Littafi Mai Tsarki Zai Inganta Rayuwarka? 02 Littafi Mai Tsarki Ya Ce Za Mu Ji Daɗin Rayuwa 03 Za Ka Iya Amincewa da Littafi Mai Tsarki? 01 Ta Yaya Littafi Mai Tsarki Zai Inganta Rayuwarka? Kar Ka Gaji da Jira! (1:48) Karatun Littafi Mai Tsarki (2:05) KA BINCIKA “Koyarwar Littafi Mai Tsarki Tana da Amfani a Koyaushe” (Hasumiyar Tsaro Na 1 2018) Yadda Na Soma Yin Farin Ciki a Rayuwa (2:53) “Abubuwa 12 da Za Su Sa Iyalai Zaman Lafiya” (Awake! Na 2 2018) Me Ya Sa Zai Dace Mu Yi Nazarin Littafi Mai Tsarki?—Cikakken Bidiyon (3:14) 02 Littafi Mai Tsarki Ya Ce Za Mu Ji Daɗin Rayuwa Na Ƙi Jinin Rashin Adalci (4:07) KA BINCIKA “Me Zai Taimaka Mana Mu Kasance da Bege?” (Awake!, 22 ga Afrilu, 2004) “Jimrewa da Ciwo Mai Tsanani—Littafi Mai Tsarki Zai Iya Taimakawa Kuwa?” (Talifin jw.org) Ka Ɗauka Muna Aljanna (3:37) “Na Daina Ɗauka Cewa Zan Iya Gyara Yanayin Duniya” (Hasumiyar Tsaro ta 1 ga Satumba, 2013) 03 Za Ka Iya Amincewa da Littafi Mai Tsarki? Ba A Rataye Duniya a Kan Kome Ba (1:13) Littafi Mai Tsarki Ya Annabta Cewa Za A Hallaka Babila (0:58) KA BINCIKA “Kimiyya ta Jitu da Littafi Mai Tsarki Kuwa?” (Talifin jw.org) “Annabce-annabce Shida da Suke Cika Yanzu” (Hasumiyar Tsaro, 1 ga Mayu, 2011) Bari Annabcin Littafi Mai Tsarki Su Ƙarfafa Ku (5:22) “A Dā, Ban Yi Imani da Wanzuwar Allah Ba” (Hasumiyar Tsaro Na 5 2017)