WAƘA TA 156
Mu Zama da Bangaskiya
(Zabura 27:13)
- 1. Ba na tsoron zakuna. - Ba na tsoron masifa. - Don Jehobah Allahna, - Yana tare da ni. - Ba zan taba jin tsoro ba. - (AMSHI) - Da bangaski’a, - Na san zan sami ceto. - Da bangaski’a, - ba zan ji tsoro ba. - Ba zan ja da baya ba - Don Allah yana nan, - Yana tare da - ni koyaushe. - Da bangaski’a. 
- 2. Amintattun Jehobah - Wadanda suka mutu - Don bangaskiyarsu - Allah zai ta da su. - Kowa da kowa zai gan su. - (AMSHI) - Da bangaski’a, - Na san zan sami ceto. - Da bangaski’a, - ba zan ji tsoro ba. - Ba zan ja da baya ba - Don Allah yana nan, - Yana tare da - ni koyaushe. - Da bangaski’a. - (AMSHI) - Da bangaski’a, - zan iya ta da tuddai. - Da bangaski’a, - ni zan jimre. - Bangaskiya - Ce take - taimaka mini - In jimre da farin ciki. 
- 3. Allah zai shirya mana, - Aljanna a duni’a. - A lokacin nan, - Zai hallaka Shaidan, - Da kuma dukan makiyansa. - (AMSHI) - Da bangaski’a, - Na san zan sami ceto. - Da bangaski’a, - ba zan ji tsoro ba. - Ba zan ja da baya ba - Don Allah yana nan, - Yana tare da - ni koyaushe. - Da bangaski’a, - Da bangaski’a. 
(Ka kuma duba Ibran. 11:1-40.)