Gabatarwa
MENE NE RA’AYINKA?
Shin Allah ya halicce mu ne don mu riƙa mutuwa? Littafi Mai Tsarki ya ce: “[Allah] zai share dukan hawaye kuma daga idanunsu: mutuwa kuwa ba za ta ƙara kasancewa ba.”—Ru’ya ta Yohanna 21:4.
Wannan mujallar ta tattauna abin da Littafi Mai Tsarki ya ce game da rai da kuma mutuwa.