Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Janairu p. 1
  • Gabatarwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Gabatarwa
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Ƙananan Jigo
  • Makamantan Littattafai
  • HASUMIYAR TSARO
  • KU KOYAR DA GASKIYA
  • ALBISHIRI DAGA ALLAH!
  • KA RUBUTA TAKA GABATARWA
  • Gabatarwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Gabatarwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Gabatarwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Gabatarwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Janairu p. 1
Shaidun Jehobah suna wa’azi a Gana

Ana wa’azin bishara a ƙasar Gana

Gabatarwa

HASUMIYAR TSARO

Hasumiyar Tsaro Na 1 2017 | Yadda Za Ka Ji Dadin Karanta Littafi Mai Tsarki

Tambaya: Wasu mutane suna ɗauka cewa Littafi Mai Tsarki tsohon yayi ne. Mene ne ra’ayinka?

Nassi: 2Ti 3:​16, 17

Abin da Za Ka Ce: Wannan talifin Hasumiyar Tsaro ya nuna bayanai masu kyau da ke cikin Littafi Mai Tsarki da kuma yadda za mu iya jin daɗin karanta shi.

KU KOYAR DA GASKIYA

Littafi Mai Tsarki da aka bude

Tambaya: Shin ƙarshen duniya ya kusa?

Nassi: Mt 24:​3, 7, 14

Gaskiya: Annabcin Littafi Mai Tsarki sun nuna cewa muna rayuwa ne a kwanaki na ƙarshe. Wannan albishiri ne domin abubuwa za su gyaru nan ba da daɗewa ba.

ALBISHIRI DAGA ALLAH!

Albishiri Daga Allah!

Tambaya: Wasu sun yi imani cewa Allah ya halicci duniyar nan ne don ya san mutanen da suka cancanci yin rayuwa a sama. Mene ne ra’ayinka?

Abin da Za Ka Ce: Wannan ƙasidar tana ɗauke da bayanan da suka sa mutane da yawa su yi imani cewa Allah ya halicci duniyar nan don mutane su kasance a ciki har abada. Zan so in sake dawowa don mu tattauna tambaya ta farko da ke shafi na 10: “Me ya sa Allah ya halicci duniya?”

KA RUBUTA TAKA GABATARWA

Ku yi amfani da fasalin da ke baya don rubuta taku gabatarwar wa’azi.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba