Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Janairu p. 4
  • “Ya Jehobah, . . . a Gare Ka Na Dogara”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “Ya Jehobah, . . . a Gare Ka Na Dogara”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Makamantan Littattafai
  • Yana Daraja Mu da ’Yancin Yin Zaɓi
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
  • Allah Ya Taimaki Sarki Hezekiah
    Littafina na Labarun Littafi Mai Tsarki
  • Ka Dogara Ga Jehovah Da Dukan Zuciyarka
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2003
  • Su waye ne Makiyaya Bakwai da Shugabannai Takwas a Yau?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Janairu p. 4

RAYUWAR KIRISTA

“Ya Jehobah, . . . a Gare Ka Na Dogara”

Hezekiya yana addu’a

Yana da muhimmanci mu dogara ga Jehobah ko da a wane irin yanayi muke ciki. (Za 25:​1, 2) A ƙarni na takwas kafin haihuwar Yesu, Yahudawa a birnin Yahuda sun fuskanci yanayin da ya gwada bangaskiyarsu ga Jehobah. Za mu iya koyan darussa daga abin da ya faru. (Ro 15:4) Ka nemi amsoshi ga tambayoyi na gaba, bayan ka kalli bidiyon nan ‘Ya Jehobah, . . . a Gare Ka Na Dogara.’

  1. Wane yanayi ne Hezekiya ya fuskanta?

  2. Ta yaya Hezekiya ya bi ƙa’idar da ke Misalai 22:3 sa’ad da ya lura cewa za a iya kawo musu hari?

  3. Me ya sa Hezekiya bai yi tunanin ba da kai ga Assuriyawa ko kuma ya nemi taimakon Masarawa ba?

  4. Ta yaya Hezekiya ya kafa misali mai kyau ga Kiristoci?

  5. Wane yanayi ne a yau yake gwada bangaskiyarmu ga Jehobah?

Ka rubuta yanayoyin da za ka nuna cewa kana dogara ga Jehobah.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba