DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IRMIYA 29-31
Jehobah Ya Yi Sabon Alkawari
Hoto
	Jehobah ya annabta cewa sabon alkawari zai sauya alkawari bisa doka kuma hakan zai kawo albarku na har abada.
| ALKAWARI BISA DOKA | SABON ALKAWARI | |
|---|---|---|
| Jehobah da Al’ummar Isra’ilawa | TSAKANIN | Jehobah da Shafaffu | 
| Musa | MAI SHIGA TSAKANI | Yesu Kristi | 
| Hadayu da dabbobi | TA WURIN | Fansar Yesu | 
| Allon dutse | AN RUBUTA A | Zuciyar ʼyan Adam |