DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | EZEKIYEL 6-10
Za a Saka Maka Alamar Samun Ceto Kuwa?
Sa’ad da aka halaka Urushalima a zamanin dā ne annabcin Ezekiyel ya fara cika. Yaya annabcin zai cika a zamaninmu?
9:1, 2
Mutumin da ke riƙe da alƙalami yana wakiltar Yesu Kristi
Maza shida masu riƙe da makamai suna wakiltar rundunar sama waɗanda Yesu yake musu ja-gora
9:3-7
Taro mai girma za su sami alamar nan sa’ad da aka ce su adalai ne a lokacin ƙunci mai girma