DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | EZEKIYEL 18-20
Idan Jehobah Ya Yafe Mana, Yana Sake Tunawa da Zunubin Ne?
18:21, 22
Idan Jehobah ya gafarta zunubanmu, ba zai sake hukunta mu domin zunubin ba.
Yadda Jehobah ya gafarta wa mutanen nan zai sa mu san cewa yana gafarta mana.
Sarki Dauda
Wane zunubi ne ya yi?
Wane dalili ne ya sa aka gafarta masa?
Ta yaya ne Jehobah ya gafarta masa?
Sarki Manassa
Wane zunubi ne ya yi?
Wane dalili ne ya sa aka gafarta masa?
Ta yaya ne Jehobah ya gafarta masa?
Manzo Bitrus
Wane zunubi ne ya yi?
Wane dalili ne ya sa aka gafarta masa?
Ta yaya ne Jehobah ya gafarta masa?