DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | DANIYEL 1-3
Za Mu Sami Lada Idan Mun Riƙe Aminci
Labarin Ibraniyawa guda ukun zai sa mu ƙudiri niyyar riƙe aminci ga Jehobah
3:16-20, 26-29
Kamar yadda nassosin nan suka nuna, me muke bukatar mu yi don mu nuna cewa muna da aminci?