Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Janairu p. 6
  • Yesu Ya Kaunaci Mutane

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yesu Ya Kaunaci Mutane
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Janairu p. 6
Yesu ya warkar da wani kuturu

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MATTA 8-9

Yesu Ya Ƙaunaci Mutane

Matta sura 8 da 9 sun tattauna hidimar da Yesu ya yi a yankin Galili. A lokacin da Yesu ya warkar da mutane, ya nuna cewa yana da iko. Amma abin da ya fi muhimmanci shi ne, hakan ya nuna cewa ya ji tausayin mutane kuma ya ƙaunace su sosai.

  1. Biranen da ke Galili inda Yesu ya warkar da mutane

    Yesu ya warkar da wani kuturu.​—Mt 8:​1-3

  2. Yesu ya warkar da bawan wani soja.​—Mt 8:​5-13

    Ya warkar da mahaifiyar Bitrus.​—Mt 8:​14, 15

    Ya fitar da aljannu kuma ya taimaka wa mutanen da suke shan wahala. ​—Mt 8:​16, 17

  3. Yesu ya fitar da mugayen aljannu kuma ya sa suka shiga cikin aladu.​—Mt 8:​28-32

  4. Yesu ya warkar da mai-ciwon inna.​—Mt 9:​1-8

    Ya warkar da wata mata da ta taɓa rigarsa kuma ya ta da ’yar Yayirus.​—Mt 9:​18-26

    Ya warkar da makaho da kuma wani bebe.​—Mt 9:​27-34

  5. Yesu ya je birane da ƙauyuka yana warkar da kowace irin cuta.​—Mt 9:​35, 36

Ta yaya zan ƙara yin ƙaunar mutanen da ke kusa da ni kuma in ji tausayinsu?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba