DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ROMAWA 1-3
Ka Ci gaba da Horar da Lamirinka
Lamirinmu zai taimaka mana in mun
horar da shi bisa ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki
saurare shi sa’ad da ya tuna mana ƙa’idodin
roƙi Allah ya ba mu ruhu mai tsarki don ya taimaka mana kar mu yi abubuwa marasa kyau.—Ro 9:1