Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Disamba p. 6
  • “Ga Shi, Yanzu Zan Yi Dukan Kome Sabo”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “Ga Shi, Yanzu Zan Yi Dukan Kome Sabo”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Makamantan Littattafai
  • Sababbin Sammai da Sabuwar Duniya Za Su Sa Mu Murna Sosai
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • “Ba Za A Tuna da Al’amura Na Dā Ba”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
  • Sabuwar Duniya Bisa Ga Alkawarin Allah
    Ka Zauna A Faɗake!
  • Jehobah Ya Yi Abubuwa Masu Rai A Duniya
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Disamba p. 6
An yi bangon sabuwar Urushalima da wani dutse mai suna yasfa, birnin kuma zinariya ce mai walkiya kamar madubi

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | RU’UYAR DA AKA YI WA YOHANNA 20-22

“Ga Shi, Yanzu Zan Yi Dukan Kome Sabo”

21:1-5

Jehobah ya yi alkawari cewa zai mai da kome ya zama sabo.

  • “Sabon sama”: Yana nufin sabon gwamnatin da za ta sa a kasance da salama a duniya

  • “Sabuwar ƙasa”: Tana nufin mutanen da za su miƙa kansu ga mulkin Allah kuma su riƙa rayuwa bisa ƙa’idodinsa

  • “Dukan kome sabo”: Za a cire dukan wahalolin da muke sha kuma mu riƙa farin ciki a kowace rana

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba