DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 27-28
Me Za Mu Koya Daga Tufafin Firistoci?
28:30, 36, 42, 43
Tufafin da firistocin Isra’ila suke sakawa ya koya mana muhimmancin neman ja-gorancin Jehobah, da kasancewa da tsarki, da nuna sauƙin kai, da kuma yin adon da ya dace.
Ta yaya za mu nemi ja-gorancin Jehobah?
Me kasancewa da tsarki yake nufi?
Ta yaya za mu kasance da sauƙin kai kuma mu riƙa adon da ya dace?