Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Yuli p. 12
  • “Dukan Waɗannan Albarku Za . . . Su Zama Naku”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “Dukan Waɗannan Albarku Za . . . Su Zama Naku”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Jehobah Ya Yi wa Dauda Alkawari
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Ku Guji Abubuwan Banza
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ta Yaya Ayuba Ya Kasance da Tsabta a Ɗabiꞌarsa?
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Abin da Muka Koya Daga Kwatancin da Ke Wata Waƙa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Yuli p. 12
Mama da baba da yaransu suna zama a karkashin wata bishiya suna tadi kuma suna farin ciki. Tumaki suna cin ciyawa kusa da wurin.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

“Dukan Waɗannan Albarku Za . . . Su Zama Naku”

Waɗanda suka saurari maganar Jehobah za su sami albarku da yawa (M.Sh 28:​1, 3-6; w10 12/15 19 sakin layi na 18)

Bayin Jehobah masu biyayya za su samu albarku da yawa (M.Sh 28:2; w01 10/1 8 sakin layi na 2)

Jehobah yana so mu yi masa biyayya ‘da farin ciki tare da murna a zuciyarmu’ (M.Sh 28:​45-47; w10 9/15 8 sakin layi na 4)

’Yan’uwa daga kasashe dabam-dabam suna cin abinci tare bayan wani taron yanki.

Bayin Jehobah masu biyayya suna more albarkunsa a yanzu, kuma a nan gaba za su more hakan har abada.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba