Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Satumba p. 8
  • Ku Guji Abubuwan Banza

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Guji Abubuwan Banza
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Ta Yaya Ayuba Ya Kasance da Tsabta a Ɗabiꞌarsa?
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • “Dukan Waɗannan Albarku Za . . . Su Zama Naku”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Jehobah Ya Yi wa Dauda Alkawari
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Ɓarawo A Isra’ila
    Littafina na Labarun Littafi Mai Tsarki
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Satumba p. 8
Hotuna: 1. Achan ya dauki abubuwan da ba nasa ba a boye a boye. 2. Wani dan’uwa yana kallon abin da bai dace ba a kwamfutarsa da dare.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ku Guji Abubuwan Banza

Abubuwan da Achan ya gani su sa ya ɗauki abin da ba nasa ba (Yos 7:​1, 20, 21; w10 4/15 20 sakin layi na 5)

Abin da Achan ya yi, ya shafi iyalinsa da dukan Isra’ilawa (Yos 7:​4, 5, 24-26)

Wajibi ne mu riƙa kame kanmu (1Yo 2:​15-17; w10 4/15 21 sakin layi na 8)

Wajibi ne mu guji abubuwan banza da ba za su kasance a aljanna ba.​—2Bi 3:13.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba