Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Maris p. 14
  • Kana Yin Abubuwa da Garaje?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Kana Yin Abubuwa da Garaje?
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Darasi Mai Kyau na Yin Magana Yadda Ya Kamata
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Ka Gaya wa Jehobah Duk Abin da Ke Damunka
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Abigail Da Dauda
    Littafina na Labarun Littafi Mai Tsarki
  • Ta Nuna Basira
    Ka Yi Koyi Da Bangaskiyarsu
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Maris p. 14
Hotuna: 1. Dauda ya dakatar da sojojinsa sa’ad da suka hadu da Abigail da musu aikin gidanta dauke da kayan abinci. 2. Abigail ta durkusa a gaban Dauda tana rokonsa.

TREASURES FROM GOD’S WORD

Kana Yin Abubuwa da Garaje?

Dauda ya yi roƙon da ya dace, amma Nabal ya zage shi da mutanensa (1Sam 25:7-11; ia 78 sakin layi na 10-12)

Dauda ya so ya kashe dukan mazan da ke gidan Nabal (1Sam 25:13, 21, 22)

Abigail ta taimaka wa Dauda ya guji abin da zai sa ya ɗauki alhakin jini (1Sam 25:25, 26, 32, 33; ia 80 sakin layi na 18)

KA TAMBAYI KANKA: ‘Nakan yi garaje sa’ad da na yi fushi, ko a lokacin da nake saye-saye ko kuma sa’ad da na yi sanyin gwiwa? Ko nakan dakata in yi tunani a kan sakamakon matakin da nake so in ɗauka?’—K. Ma 15:28; 22:3.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba