Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Yuli p. 12
  • Sun Yi Sadaukarwa Domin Jehobah

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Sun Yi Sadaukarwa Domin Jehobah
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Za Ka Yi Sadaukarwa Saboda Mulkin Kuwa?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
  • “Ga Ni; Ka Aike Ni!”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Ka Koya Daga “Surar Gaskiya”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
  • Idan Mai Aminci Ya Yi Alkawari, Yana Cika Shi
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2024
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Yuli p. 12

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Sun Yi Sadaukarwa Domin Jehobah

Wasu iyalai sun bar gidajensu da gonakinsu don su ƙaura zuwa Urushalima (Ne 11:1; w98 11/1 17 sakin layi na 13)

Sauran Israꞌilawan sun yi adduꞌa a madadin waɗanda suke a shirye su yi sadaukarwar kuma sun yabe su (Ne 11:2; w86-E 2/15 26)

Albarkun da za mu samu daga wurin Jehobah sun fi duk wata sadaukarwa da muka yi (Mal 3:10; w16.04 7 sakin layi na 15)

Hotuna: 1. Mata da miji suna saka kayayyakinsu a cikin akwati. 2. Maꞌauratan sun kaura zuwa wata kasa, suna na yi ma wata mata waꞌazi.

KA TAMBAYI KANKA, ‘Waɗanne albarku na samu don sadaukarwa da na yi a ibadata ga Jehobah?’

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba