Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w23 Agusta p. 32
  • Shawara a Kan Yin Nazari

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Shawara a Kan Yin Nazari
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2023
  • Ƙananan Jigo
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Ƙara Koya Game da Halayen Jehobah
  • Ku Nemi Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah da Za Su Amfane Ku
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2024
  • Mene ne Littafi Mai Tsarki ya ce game da Jehobah?
    Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!​—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
  • Wani Sabon Kayan Bincike
    Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Ta Yaya Littafi Mai Tsarki Zai Taimaka Mini?—Sashe Na Daya: Ka Bincika Littafi Mai Tsarki
    Tambayoyin Matasa
Dubi Ƙari
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2023
w23 Agusta p. 32

Shawara A Kan Yin Nazari

Ka Ƙara Koya Game da Halayen Jehobah

Idan muna karanta Littafi Mai Tsarki, za mu iya amfani da kayan bincike da yawa don mu ƙara fahimtar sa. Amma ba tara ilimi ne kawai muke so mu yi ba. Ya kamata mu yi bincike da nufin sanin halayen Jehobah don mu ƙara ƙaunar sa. Wata tambaya da za ta taimaka mana ita ce, ‘Mene ne wannan wurin ya koya mini game da Jehobah?’

A bincikenmu, za mu iya yin ƙoƙari don mu ga yadda Jehobah yake nuna ƙauna da hikima da adalci da kuma iko. Amma ba waɗannan ne kaɗai halayen Jehobah ba. Yana da wasu halaye masu ban shaꞌawa. A ina ne za ka samu ƙarin bayani game da halayensa?

Za ka iya samun su a Littafin Bincike don Shaidun Jehobah, a ƙarƙashin jigon nan “Jehobah Allah.” Sai ka duba ƙaramin jigon da ya ce, “Halayen Jehobah,” saꞌan nan ka zaɓi halayen da ka gani a inda ka karanta a Littafi Mai Tsarki kuma ka yi bincike a kan su.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba