Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • ijwfq talifi na 27
  • Kuna da Mata Masu Wa’azi Kuwa?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Kuna da Mata Masu Wa’azi Kuwa?
  • Tambayoyin da Ake Yawan Yi
  • Makamantan Littattafai
  • Mata Suna da Mutunci A Gaban Allah
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
  • Shaidun Jehobah Suna Barin Mata Su Koyar da Mutane Ne?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
  • Shin Allah Ya Damu da Mata Kuwa da Gaske?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
  • Mene ne Matsayin Mata a Tsarin Jehobah?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2014
Tambayoyin da Ake Yawan Yi
ijwfq talifi na 27

Kuna da Mata Masu Wa’azi Kuwa?

E. Dukan Shaidun Jehobah masu wa’azi ne, ko kuma masu hidima, har da miliyoyin mata. Yadda Littafi Mai Tsarki ya annabta cewa, “Mata masu-shelar bisharan kuwa babbar runduna ne.”​—Zabura 68:11.

Mata da Shaidun Jehobah ne suna bin misalin abin da mata cikin Littafi Mai Tsarki suka yi ne. (Misalai 31:10-​31) Ko da yake ba su da matsayi na shugabanci cikin ikilisiya, suna wa’azi sosai ga jama’a. Suna kuma koya wa yaransu ka’idodi na Littafi Mai Tsarki. (Misalai 1:8) Mata da Shaidun Jehobah ne suna kokari su kasance da halin kirki a furucinsu, da kuma ayyukansu.​—Titus 2:​3-5.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba