Ƙarin Bayani
b Har miyagun ruhohi ma suna biyayya da rashin son rai. Sa’ad da Yesu ya umurci aljannu su fita daga wasu mutanen da suka kama, an tilasta wa aljannun su fahimci ikonsa kuma sun yi biyayya, ko da yake ba sa son su yi haka.—Markus 1:27; 5:7-13.