Ƙarin Bayani
a Tun daga Fentikos na shekara ta 33 A.Z., Kristi ya kasance Sarki bisa ikilisiyar mabiyansa naɗaɗɗu a duniya. (Kolossiyawa 1:13) A shekara ta 1914, Yesu ya karɓi ikon sarauta bisa “Mulkin duniya.” Saboda haka, Kiristoci shafaffu sun kasance manzannin Mulkin Almasihu.—Ru’ya ta Yohanna 11:15.