Ƙarin Bayani
b Idan harshenmu ba shi da linzami, yana fitar da baƙaƙen maganganu masu guba, dukan ayyukanmu na Kiristanci za su kasance banza ne a gaban Allah. Ya kamata mu mai da hankali a kan yadda muke magana?—Yaƙub 3:8-10.