Ƙarin Bayani
c Kamar yadda aka yi amfani da ita a Nassosi, “ƙazamta” ya ƙunshi zunubai masu yawa. Ko da yake ba dukan ƙazamta suke bukatar shari’a ba, ana iya korar mutum daga ikilisiya idan ya ƙi tuɓa wajen yin ƙazamta mai tsanani.—2 Korintiyawa 12:21; Afisawa 4:19; Dubi “Tambayoyi Daga Masu Karatu” a Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Yuli, 2006, a Turanci.