Ƙarin Bayani c Duk wanda aka shafe bayan mutuwar shafaffe na ƙarshe da ke rukuni na farko, wato, bayan waɗanda suka shaida “al’amura mafarin wahala” a shekara ta 1914, ba zai kasance cikin wannan “tsara” da aka ambata ba.—Mat. 24:8.