Ƙarin Bayani
d A watan Satumba ta shekara ta 1920, an wallafa wata mujalla ta musamman mai suna The Golden Age (da yanzu muke kira Awake!) da ta yi bayani dalla-dalla a kan tsanantawa dabam-dabam, har da masu zafi sosai da aka yi wa ’yan’uwanmu a ƙasashe kamar su Kanada da Ingila da Jamus da kuma Amirka. Akasin haka, a shekarun da suka gabaci yaƙin duniya na ɗaya, ba a tsananta wa bayin Allah sosai ba.