Ƙarin Bayani
b Za mu iya ganin kamar wannan lokacin yana da tsawo sosai, amma ya kamata mu tuna cewa mutane suna daɗewa sosai a zamanin dā. Zamanin mutane huɗu zai ba mu wannan adadin. Lokacin da aka haifi mahaifin Nuhu, wato Lamech, Adamu bai mutu ba. An haifi ɗan Nuhu, wato Shem sa’ad da Lamech yake raye kuma an haifi Ibrahim sa’ad da Shem yake da rai.—Far. 5:5, 31; 9:29; 11:10, 11; 25:7.