Ƙarin Bayani
c A watan Yuni na shekara ta 1880, Zion’s Watch Tower (Hasumiyar Tsaro ta Sihiyona) ta ce shafaffun guda 144,000 Yahudawa ne da za su zama Kiristoci kafin shekara ta 1914. Amma, ’yan watanni bayan hakan, an sake wallafa wani bayani da ya zo ɗaya da abin da muka gaskata a yau.