Ƙarin Bayani c Wannan talifin ya nuna cewa lokacin sanyi da aka ce an haifi Yesu “bai jitu da bayanin da aka yi game da makiyaya cewa suna kula da dabbobinsu a waje ba.”—Luk 2:8.