Ƙarin Bayani
a Shari’ar da aka yi tsakanin Cantwell da Jihar Connecticut ita ce ta farko cikin ƙara 43 da ke Kotun Ƙoli na Amirka da Ɗan’uwa Hayden Covington ya tsaya kai a madadin ’yan’uwanmu. Ya rasu a shekara ta 1978. Matarsa mai suna Dorothy mai shekara 90 tana hidima a matsayin majagaba har ila.