Ƙarin Bayani
b Wannan zargin yana bisa wata doka da aka kafa a shekara ta 1606. Dokar ta ba wa alƙalai dama su kama mutum da laifi idan suna ganin abin da mutumin ya faɗa zai iya jawo tashin hankali, ko da abin da aka faɗa gaskiya ne.