Ƙarin Bayani
c A shekara ta 1950, masu hidima ta cikakken lokaci guda 164 ne a lardin Quebec, haɗe da waɗanda suka sauke karatu a makarantar Gilead guda 63 da suka amince su yi wa’azi a wurin duk da hamayya da za su fuskanta.